Zayne Emengo-Okpo from St Aloysius College
Ina jira… Ina jiran wannan ya kare Don ina so… In rungume ku In taba ku In yi wasa da ku In ci abinci tare da ku In yi rawa da ku Ina jiran wannan ya kare Don sabon ni Ya hadu da sabon ku A cikin sabon duniya Da ke cike da soyaya da alheri English Translation I’m waiting… I’m waiting for this to end So that I can… Hug you Touch you Play with you Eat with you … Continue reading Zayne Emengo-Okpo from St Aloysius College
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed